GYARAN JIKI

 GYARA KANKI DA KANKI:

 


MAGANIN SANYIN MARA,TA RASHIN NIIMA


macen da take fama da sanyin mara ko daukewar sha'awa ko rashin ni'ima ga abinda zata hada insha Allah zata samu waraka.


1. Garin Girfa(cinnamon)

2. Garin kaninfari(clove)


Za'a samu garin girfa kamar chokali 5 garin kaninfari chokali 7 zata hade waje daya,sai ta rika diban rabin karamin chokali tana zubawa a ruwan tea tana sha sau 2 a rana sati daya.


Zata samu waraka da yardar Allah.


Whatsapp or call

+2347026252355


SHARE 🌿

Comments