HADI MAI KARA GIRMAN NONO (BREAST).
ππππππππππππππππ
Idan kina bukatar Nonowanki Su ceka, Suyi Laushi, Su koma Kamar na Budurwa.
Kisamu.
◦ Garin Hulba.
◦ Cukwi faranti 3.
◦ Farar Shinkafa .
◦ Garin alkama.
◦ Garin aya irin Bula bula din nan,
Sai ki Hadesu waje 1. ki Dakisu ki dinga Sha da Madara peak ko Kindirmo, sannan ki dinga gasasu da hulba Sai kuma ki shafesu da Man Halba, ki dinga saka Brzy Wadda ta Matseki.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
π *KARIN HIPS (duwawu)* π
Idan kina Bukatar Hips Sannan kuma Mazaunan ki suyi Sutu sutu, Domin Hakan yana Kayatar da Maza.
⇚ Madarar Shanu
⇚ Zuma
⇚ Dan kalin Turawa
⇚ Coconba
⇚ Kayan Marmari.
ki samu dankalin turawa ki dafashi
ya dahu sosai, idan yasha iski Hadashi da Cocoban dinki sai ki Marka deshi, ki dinga Sha da madarar shanu da Zuma kadan, Zaki
Sha na tsawon wata 1. Sannan ki dinga yawan Shan Mayan Marmari.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
π *GYARAN NONO (BREAST) KYANSU DA KINTSUWARSU* π
**
ki samu
➜ Albasa
➜ Zuma
➜ Garin Gero
➜ Madara Peak.
Ki Samu Albasa ki yankata sannan ki dafata har sai ruwan yayi baki, sai ki sauke ki Zuba Zuma ludayi daya da garin gero ludayi daya, sannan ki Zuba Madara Paek sai ki rika sha da dumi, kwana 19.
π *GYARAN NONO (BREAST)* π
" Yan Uwa karkuji Ina ta Maganar Nono Nono.
Nono yana da Mutukar taka rawa wajan Sha'anin Zaman takewar Ma Aurata, Musamman a Wajan Me Gida, Domin Yana cikin abun da Ke jan Hankalin Da Namiji a Jikin Mace.
1. Ki samu
☚*gero
☚*alkama
☚*jar masara
☚*farar shinkafa
Sai ki gyara ki hadasu, ki wanke ki shanyasu a rana su bushe, sai ki soya sama sama, sai ki juye ki kai nika gaba daya, sai ki dinga diban cikin cokali daya da rabi kina sha da nono koyoghurt mai kyau, zaki mamakin yadda zai canja.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
2.ko kuma ki sami garin Hulba ki tafasa sai ki rinka gasa su, idan kin gama sai ki sami man Hulban ki shafa musu, wacce zatai yaye zata rika sha two weeks before and after tayi yayen.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
3. Idan kika samu garin Alkama sai ki samu ruwan Gyada ki kwaba, sai ki sheka ruwan zafi ko ki zuba cikin tukunya ki rika motsawa har ya dahu, a sauke a zuba madara da sugar a sha.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
4.zaki samu alkama ki wanke kisa kayan kamshi a markada idan ya kwanta sai ki tace ki dama, ki samu farar shinkafa na tuwo ki wanke ki shanya ya bushe, sai ki kai inji a nuko ko kidaka sai ki samu nono kisha kullum da safe kamin kici komai zaki iya sha da madara ko yoghurt.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
5. Ki samu garin Aya da Dabino kina sha da peak milk shima yana yi sosai.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: Sirrin Gyaran Jiki
FACEBOOK GROUP: sirrin Gyaran Jiki
EMAIL: sirringyaran234@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin Gyaran Jiki
WhatsApp: +2347026252355
JOIN US TELEGRAM GROUP:
https://t.me/+I7rLPNBVcbA5NDk0
Comments
Post a Comment